IQNA - Me kowa ya sani? Watakila bayan shekaru, a wani taron kasa da kasa a wani masallaci a Masar, ko kuma wajen taron kur'ani a haramin Razawi, wata murya za ta tashi da za ta bai wa duniya mamaki. Watakila a nan ne daya daga cikin masu karanta wannan biki a yau ya zama babban suna a duniyar karatun kuma zai rika tunawa da wadannan kwanaki; Lokacin da yake matashi, ya yi ƙoƙari ya yi koyi da malamansa, bai san cewa shi da kansa zai zama malami wata rana ba.
Lambar Labari: 3492799 Ranar Watsawa : 2025/02/24
Tehran (IQNA) Hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da gaggauta aiwatar da shirin raya masallacin Harami karo na uku domin fadada wannan wuri mai tsarki, bisa dogaro da abubuwan tarihi na gine-gine da fasaha na Musulunci, da kuma bukatun zamani.
Lambar Labari: 3488916 Ranar Watsawa : 2023/04/04
Tehran (IQNA) Bankin Rasha na shirin aiwatar da wani sabon shiri na bunkasa harkokin bankin Musulunci a jamhuriyar Chechnya da Dagestan.
Lambar Labari: 3487677 Ranar Watsawa : 2022/08/12
Tehran (IQNA) a cikin tsarin karatun kur'ani da aka aiwatar a kwanakin arbaeen Usama Karbala'i na daga cikin jerin makaranta
Lambar Labari: 3486364 Ranar Watsawa : 2021/09/29
Gwamnatin Amurka ta fara yin nazari kan rufe kurkukun nan da ta gina a tsibirin Guantanamo na kasar Cuba.
Lambar Labari: 3485874 Ranar Watsawa : 2021/05/03